Wanene Salim Saminu Darma?

 أعوذ بالله من الشيطان الرجيم

بسم الله الرحمن الرحيم

Comrade Salim Saminu Darma
Wakilin Kudu I, Councilorship Aspirant
Under the flagship of People Democratic Party

Shin wanene Comrade Salim Saminu Darma?

Salim Saminu Darma haifaffen unguwar Mararraba dake Darma a ƙaramar hukumar Katsina, cikin Jihar Katsinar Nijeriya.

Salim yayi makaranta Firamare da Sakandiri ɗin shi a cikin garin Katsina.

Yayi Kwalejin Ilimi ta Tarayya dake Katsina watau (Federal College of Education, Katsina State) inda ya karanci Karatun Ilimin Koyarwa a Firamare watau (Primary Education Studies, [P.E.S]).


Waɗanne irin Muƙamai Ya Taɓa Riƙewa?

Salim ya riƙe muƙamai da dama tun daga Firamare har izuwa yanzu; daga cikin su dakwai kamar haka:

1. Shugaban Ɗalibai na sashen masu koyon karatun koyar da Ilimin Primary, watau (President, Primary Education Students Association {PESSA}).

2. Babban mai binciken Kuɗi na ƙungiyar ɗaliban makaranta na Kwalejin Ilimin Tarayya da ke Katsina, watau (Auditor General, SUG-FCE Katsina).

3. Babban Magatakarda na ƙungiyar matasa ta Wakilin Kudu 1, watau (Secretary General, Wakilin Kudu I Youth Consultative Forum, Katsina).

4. Babban Magatakarda na Matsabu goma sha biyu na Matasa na Katsina (Secretary General, Katsina 12 Wards Youth Forum, Katsina).

5. Babban Magatakarda na Majalisar Kare Haƙƙin Al-Umma watau (Secretary General, Chamber of Comrades)

6. Mai Gudanarwa na Zauren Al-ummar Matasan Katsina watau (Coordinator, Katsina Community Youth Chamber).

---------

SSD Support Forum

Comments

Popular posts from this blog

Hon. Salim collects his Certificate of Return of the Primary Election